1 Tar 14:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya sāke yin roƙo ga Allah, Allah kuwa ya ce masa, “Kada ka hau zuwa wurinsu, ka kewaye ka ɓullo musu ta baya daura da itatuwan tsamiya.

1 Tar 14

1 Tar 14:13-17