1 Tar 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda fa ya yi daidai yadda Ubangiji ya umarce shi. Suka bugi sojojin Filistiyawa tun daga Geba har zuwa Gezer.

1 Tar 14

1 Tar 14:15-17