1 Tar 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan daga kabilar Gad shugabannin sojoji ne, waɗansu na mutum dubu, sauransu kuma ƙananan shugabanni ne waɗanda suke shugabancin sojoji ɗari.

1 Tar 12

1 Tar 12:1-22