1 Tar 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ne waɗanda suka haye Urdun a watan fari na shekara, sa'ad da Kogin Urdun ɗin ya yi ambaliya. Suka kori waɗanda suke zaune a kwaruruka, na wajen gabas da yamma da kogin.

1 Tar 12

1 Tar 12:3-7-24