1 Tar 12:9-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga yadda aka lasafta su bisa ga matsayinsu, da Ezer, da Obadiya, da Eliyab, da Mishmanna, da Irmiya, da Attai, da Eliyel, da Yohenan, da Elzabad, da Irmiya, da Makbannai.

1 Tar 12

1 Tar 12:1-20