1 Sar 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da Hiram ya zo daga Taya domin ya ga garuruwan da Sulemanu ya ba shi, sai ya ga ba su gamshe shi ba.

1 Sar 9

1 Sar 9:11-22