1 Sar 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hiram, Sarkin Taya, kuwa ya ba Sulemanu katakan itacen al'ul da na fir da zinariya, iyakar yadda yake bukata. Sarki Sulemanu kuwa ya ba Hiram garuruwa ashirin a jihar Galili.

1 Sar 9

1 Sar 9:10-14