1 Sar 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka ya ce wa Sulemanu, “Dan'uwa, waɗanne irin garuruwa ke nan da ka ba ni?” Saboda haka har yanzu ana kiran ƙasar Kabul, wato marar amfani.

1 Sar 9

1 Sar 9:9-14