1 Sar 7:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bakinsa daga cikin dajiyar ya yi sama kamu guda. Bakin da'ira ne kamar fasalin gammo, kamu ɗaya da rabi. Akwai zāne-zāne a bakin. Sassan murabba'i ne, ba da'ira ba.

1 Sar 7

1 Sar 7:25-35