1 Sar 7:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙafafu huɗu ɗin, suna ƙarƙashin sassan. Sandunan ƙafafun a haɗe suke da dakalan. Tsayin kowace ƙafa kuwa kamu ɗaya da rabi ne.

1 Sar 7

1 Sar 7:27-34