1 Sar 7:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane dakali yana da ƙafa huɗu na tagulla kamar na karusa, da sandunan tagulla don sa kwatarniya. A kusurwoyin akwai abubuwa na zubi don tallabar kwatarniya. An zana furanni a kowane gefensu.

1 Sar 7

1 Sar 7:27-31