1 Sar 4:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuma yana da rumfuna dubu arba'in (40,000) domin dawakan karusansa, da mahayan dawakai dubu goma sha biyu (12,000).

1 Sar 4

1 Sar 4:23-32