1 Sar 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakiman nan nasa sha biyu, kowa ya kawo wa Sulemanu abinci, duk da waɗanda suke zuwa teburin cin abincin Sulemanu. Kowane hakimi yakan kawo abincin da za a ci na wata guda. Ba su fasa kawowa ba.

1 Sar 4

1 Sar 4:20-30