1 Sar 4:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Yahuza da na Isra'ila suka zauna lafiya tun daga Dan har Biyersheba. Kowa ya yi zamansa a gida dukan kwanakin Sulemanu.

1 Sar 4

1 Sar 4:8-19-28