1 Sar 21:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yezebel, matarsa, ta ce masa, “Ba kai ne kake mulkin Isra'ila ba? Tashi, ka ci abinci, ka yi farin ciki, zan ba ka gonar inabin Nabot Bayezreyele.”

1 Sar 21

1 Sar 21:1-15