1 Sar 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ta rubuta wasiƙu da sunan Ahab, ta hatimce su da hatiminsa, sa'an nan ta aika da wasiƙun zuwa ga dattawa da fādawan da suke zaune a birnin tare da Nabot.

1 Sar 21

1 Sar 21:5-11