1 Sar 21:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce mata, “Domin na yi magana da Nabot Bayezreyele, na ce ya sayar mini da gonar inabinsa, idan kuma yana so, sai in ba shi wata gonar inabi a maimakon tasa, amma ya ce ba zai ba ni gonar inabin ba.”

1 Sar 21

1 Sar 21:1-14