1 Sar 21:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yezebel, matarsa kuwa ta zo wurinsa, ta ce masa, “Me ya sa ka damu, ka ruɗe haka, har ka ƙi cin abinci?”

1 Sar 21

1 Sar 21:1-7