1 Sar 21:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen birnin kuwa, dattawa da fādawan da suke zaune a birnin suka yi yadda Yezebel ta sa su yi, kamar yadda aka rubuta a wasiƙun da ta aika musu.

1 Sar 21

1 Sar 21:9-15