1 Sar 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kuma sa 'yan iska guda biyu, su yi ta zarginsa, su riƙa cewa, ‘Nabot ya zagi Allah da sarki.’ Sa'an nan ku tafi da shi, ku jajjefe shi da duwatsu har ya mutu.”

1 Sar 21

1 Sar 21:3-13