1 Sar 21:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuwa yi shelar azumi, suka sa Nabot a gaban jama'a. 'Yan iska guda biyu suka zauna kusa da shi, suka yi ta zarginsa a gaban jama'a, suna cewa, “Nabot ya zagi Allah da sarki.”

1 Sar 21

1 Sar 21:2-21