1 Sar 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Zimri, shugaban rabin karusan Ila, ya yi masa maƙarƙashiya. Sa'ad da Ila yake Tirza, ya sha, ya bugu a gidan Arza wanda yake lura da fāda,

1 Sar 16

1 Sar 16:1-13