1 Sar 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Zimri ya shiga gidan, ya buge shi ya kashe shi. Wannan ya faru a shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza.

1 Sar 16

1 Sar 16:3-18