1 Sar 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta ashirin da shida ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Ila ɗan Ba'asha, ya ci sarautar Isra'ila a Tirza. Ya yi sarauta shekara biyu.

1 Sar 16

1 Sar 16:1-9