1 Sar 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma jama'ar da suka bi Omri suka rinjayi waɗanda suka bi Tibni ɗan Ginat. Sai Tibni ya mutu, Omri kuwa ya zama sarki.

1 Sar 16

1 Sar 16:17-29