1 Sar 16:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da ɗaya ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Omri ya ci sarautar Isra'ila. Ya yi shekara goma sha biyu yana sarauta. Ya yi shekara shida yana mulki a Tirza.

1 Sar 16

1 Sar 16:22-26