1 Sar 16:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila suka rabu biyu. Rabi suka bi Tibni ɗan Ginat don su naɗa shi sarki. Rabin kuwa suka bi Omri.

1 Sar 16

1 Sar 16:19-30