1 Sar 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk da haka, saboda Dawuda, Ubangiji Allahnsa ya ba shi fitila a Urushalima da ya sa ɗansa ya gāje shi, ya kuma kafa Urushalima,

1 Sar 15

1 Sar 15:1-7