1 Sar 15:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuma ya aikata dukan irin zunubai da tsohonsa ya yi. Bai yi aminci ga Ubangiji Allahnsa sosai, kamar yadda kakansa, Dawuda, ya yi ba.

1 Sar 15

1 Sar 15:1-10