1 Sar 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin Dawuda ya aikata abu mai kyau a gaban Ubangiji. Bai ƙetare umarnin da Ubangiji ya ba shi ba dukan kwanakin ransa, sai dai a kan Uriya Bahitte.

1 Sar 15

1 Sar 15:1-13