1 Sar 15:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma fitar da tsohuwarsa Ma'aka daga zaman sarauniya, domin ta yi ƙazantacciyar siffa ta gunkiyar Ashtoret. Asa ya sassare siffar, ya ƙone ta a rafin Kidron.

1 Sar 15

1 Sar 15:11-20