1 Sar 15:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba a kawar da wuraren tsafi na tuddai ba, duk da haka Asa ya yi aminci sosai ga Ubangiji dukan kwanakinsa.

1 Sar 15

1 Sar 15:12-23