1 Sar 15:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kori mata da maza da suke karuwanci a wuraren tsafi na arna a ƙasar, ya kuma kawar da gumakan da kakanninsa suka yi.

1 Sar 15

1 Sar 15:3-19