1 Sar 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Yerobowam, da yaƙe-yaƙensa, da yadda ya yi mulki, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

1 Sar 14

1 Sar 14:18-29