1 Sar 14:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yerobowam ya yi mulki shekara ashirin da biyu sa'an nan ya rasu, aka binne shi. Ɗansa Nadab ya gāji sarautarsa.

1 Sar 14

1 Sar 14:14-30