1 Sar 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila duka suka binne shi, suka yi makoki dominsa, kamar yadda Ubangiji ya faɗa ta bakin bawansa, annabi Ahija.

1 Sar 14

1 Sar 14:14-24