1 Sar 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka zan kawo masifa a gidanka. Zan datse maka kowane ɗa namiji, ko bawa, ko 'yantacce, daga cikin Isra'ila. Zan ƙone gidanka kamar yadda akan ƙone juji ƙurmus.

1 Sar 14

1 Sar 14:5-15