1 Sar 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ka aikata mugunta fiye da dukan waɗanda suka riga ka, ka yi wa kanka gumaka, da siffofi na zubi, ka tsokane ni in yi fushi, ka yi watsi da ni.

1 Sar 14

1 Sar 14:2-15