1 Sar 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda yake naka wanda zai mutu a birni, karnuka za su cinye shi. Wanda kuma ya mutu a saura tsuntsaye za su cinye shi, ni Ubangiji, ni ne na faɗa.’

1 Sar 14

1 Sar 14:9-18