1 Sar 11:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da Hadad ya ji labari Dawuda ya rasu, Yowab shugaban sojoji shi ma ya rasu, sai Hadad ya ce wa Fir'auna, “Ka yardar mini, in tashi, in koma ƙasata.”

1 Sar 11

1 Sar 11:11-30