1 Sar 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ita kuwa ta haifa masa ɗa, Genubat, wanda Tafenes ta yi renonsa a gidan Fir'auna. Genubat kuwa ya zauna tare da 'ya'yan Fir'auna, maza.

1 Sar 11

1 Sar 11:19-22