1 Sar 11:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Fir'auna ya ce masa, “Me ka rasa a nan har da kake so ka koma ƙasarka?”Hadad ya ce masa, “Ka dai yardar mini kawai in tafi.” Ya kuwa koma ƙasarsa.

1 Sar 11

1 Sar 11:17-24