1 Sar 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da itacen almug ne sarki ya yi ginshiƙai na Haikalin Ubangiji da gidan sarki, ya kuma yi molaye da garayu domin mawaƙa. Har wa yau ba a taɓa samu, ko ganin irin itacen almug kamar wannan ba.

1 Sar 10

1 Sar 10:4-5-15