1 Sar 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu ya ba Sarauniyar Sheba duk abin da ta nuna tana bukata, banda kyautar karamcin da ya yi mata. Sai ta koma ƙasarta tare da barorinta.

1 Sar 10

1 Sar 10:7-19