1 Sar 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan kuma jiragen ruwa na Hiram da suka kawo zinariya daga Ofir, sun kuma kawo itacen almug da yawa, da duwatsu masu daraja daga can.

1 Sar 10

1 Sar 10:1-18