1 Sar 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya gama baki da Yowab ɗan Zeruya, da Abiyata, firist. Su kuwa suka yarda su goyi bayansa, su taimake shi.

1 Sar 1

1 Sar 1:1-14