1 Sar 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Zadok, firist, da Benaiya ɗan Yehoyada, da annabi Natan, da Shimai, da Reyi, da masu tsaron lafiyar Dawuda, ba su goyi bayan Adonija ba.

1 Sar 1

1 Sar 1:5-13