1 Sar 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsohonsa bai taɓa tsawata masa ba. Shi kuma mutum ne kyakkyawa, an haife shi bayan Absalom.

1 Sar 1

1 Sar 1:1-14