1 Sar 1:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Benaiya ɗan Yehoyada ya ce wa sarki, “Za a yi haka, Ubangiji Allah na ubangijina, sarki, ya tabbatar da haka.

1 Sar 1

1 Sar 1:31-44