1 Sar 1:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ku zo da shi ya hau gadon sarautata, gama shi ne zai zama sarki a maimakona. Na sa shi ya zama mai mulkin Isra'ila da Yahuza.”

1 Sar 1

1 Sar 1:28-36